HomeLabaran Duniya

An nada Usman Usman shugaban gidan rediyon Hikima da TV

Tsohon ma'aikacin gidan rediyon freedom radio Usman Usman, ya zama shugaban rukunin gidajen rediyon Hikima da tv, bayanin hakan na kunshe ne cikin wat

Why elementary schools are killing you
Why your weather channel never works out the way you plan
KOTU TA BADA UMARNIN A KAMO MAWAKI RARARA

Tsohon ma’aikacin gidan rediyon freedom radio Usman Usman, ya zama shugaban rukunin gidajen rediyon Hikima da tv, bayanin hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da aka rabawa maneman labarai  a yau Alhamis mai dauke da sa hannun shugaban sashin shirye shirye na gidan rediyon Yakubu Musa Fagge.  Wanda ya ce nadin mukamin ya biyo bayan kwarewa da gogewa da mutuntaka  na Usaman Usaman..

Takardar ta yi bayanin cewa mukamin ya soma aiki tun daga daya ga watan janairu, in da aka roke shi ya cigaba da aiki tukuru kamar yadda ya saba, tare da kira ya kaucewa batun tsagin siyasa ta hanyar ba kowa dama.

Daga karshe, an taya Usaman, Usmaan, murnar samun masayin.

Nan ba da jimawa ba gidan rediyon na Hikima zai fara aiki a cewar sanarwar.

 

 

COMMENTS

WORDPRESS: 0
error: Alert: Content is protected !!