Author: Bichi Radio and TV

An nada Usman Usman shugaban gidan rediyon Hikima da TV

An nada Usman Usman shugaban gidan rediyon Hikima da TV

Tsohon ma'aikacin gidan rediyon freedom radio Usman Usman, ya zama shugaban rukunin gidajen rediyon Hikima da tv, bayanin hakan na kunshe ne cikin wat [...]
Gwamna Masari ya samu nasarar ceto daliban kankara—S.A Maituraka

Gwamna Masari ya samu nasarar ceto daliban kankara—S.A Maituraka

Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta samu nasar karbo daliban nan da aka sace a makarantar kwana ta kankara. [...]
Ciyaman din Bichi mai barin gado ya yi wani abin mamaki

Ciyaman din Bichi mai barin gado ya yi wani abin mamaki

Shugaban hukumar Bichi mai barin gado Hon. Sani Mukaddas barden sarkin Bichi, ya yi wasu kalamai na ban mamaki, domin a dai-dai lokacin da wa'adin mai [...]
Dan majalisar tarayya Sha’aban ya musanta cin kwalarsa

Dan majalisar tarayya Sha’aban ya musanta cin kwalarsa

Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar birnin Kano, kuma shugaban kwamitin tsaro da bayanan sirri  na majalisar tarayya, ya musunta zargin [...]
Dan majalisar tarayya Eng Abubakar ya dauki nauyin matasa 50 samun horon sana’oi

Dan majalisar tarayya Eng Abubakar ya dauki nauyin matasa 50 samun horon sana’oi

Dan Majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Bichi kuma shugaban kwamitin ayyuka na majalisar tarayya  Eng Abubakar Kabiru Abubakar, ya dauki na [...]
An tsayar da farfesa kuma likita a matsayin Ciyaman a Kano

An tsayar da farfesa kuma likita a matsayin Ciyaman a Kano

Jam'iyar APC a karamar hukumar bichi da ke jihar Kano a Arewa Najeriya, ta tsayar da Farfesa Yusuf Muhammad Sabo, a matsayin dan takarar shugabancin k [...]
Dan majalisar tarayya Eng Abubakar zai dauki nauyin karatun daliban kimiyya 100 har zuwa jami’a

Dan majalisar tarayya Eng Abubakar zai dauki nauyin karatun daliban kimiyya 100 har zuwa jami’a

Daga Zahraddeen Abdullahi Bichi Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Bichi kuma shugaban kwamitin ayyuka na majalisar tarayyar kasa Eng [...]
An yi bikin kaddamar da jaridar Wafiya karo na uku

An yi bikin kaddamar da jaridar Wafiya karo na uku

A yau ne aka sake gudanar da bikin kaddamar da jaridar Wafiya karo na uku, wanda sanannan mai gabatar da shirin wasannin nan Wasilu Kawo, na gidan red [...]
Wani Dan majalisar tarayya ya dauki mutane dari da sittin domin su ringa yi Masa shara

Wani Dan majalisar tarayya ya dauki mutane dari da sittin domin su ringa yi Masa shara

Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Bichi a Arewacin Najeriya Hon Abubakar Kabiru Abubakar, wanda ke matsayin shugaban kwamitin ayyuka [...]
9 / 9 POSTS
error: Alert: Content is protected !!