BICHI RADIYO DA TV ZA TA DAUKI MA’AIKATA

HomeFeaturedDogaro da Kai

BICHI RADIYO DA TV ZA TA DAUKI MA’AIKATA

Hukumar gudanarwar kamfanin Hago Media And Creative Ventures, wanda ke da sahin gidan Rediyo da Tv na zamani wato Bichi Radio and tv BRTV. ta bude kof

Wani Dan majalisar tarayya ya dauki mutane dari da sittin domin su ringa yi Masa shara
Ciyaman din Bichi mai barin gado ya yi wani abin mamaki
Za a bude gidan Rediyo da Tv irin su na farko a Kano

Hukumar gudanarwar kamfanin Hago Media And Creative Ventures, wanda ke da sahin gidan Rediyo da Tv na zamani wato Bichi Radio and tv BRTV. ta bude kofar daukar ma’aikata da su ka karanci ilimin aikin jarida da kwamfuta tare da gogewa ta tsawon shekara biyar.

Kazalika, sanarwa ta  bukaci ma su neman aikin su ka sance su na da sani a fagen aikin jarida na binciken ganin kwakwafaf, hanyar aikewa da bukatar na gani ina so ita ce Brtv20at gmail.com ko 07036603884

COMMENTS

WORDPRESS: 0
error: Alert: Content is protected !!