Category: Featured

Ciyaman din Bichi mai barin gado ya yi wani abin mamaki

Ciyaman din Bichi mai barin gado ya yi wani abin mamaki

Shugaban hukumar Bichi mai barin gado Hon. Sani Mukaddas barden sarkin Bichi, ya yi wasu kalamai na ban mamaki, domin a dai-dai lokacin da wa'adin mai [...]
An tsayar da farfesa kuma likita a matsayin Ciyaman a Kano

An tsayar da farfesa kuma likita a matsayin Ciyaman a Kano

Jam'iyar APC a karamar hukumar bichi da ke jihar Kano a Arewa Najeriya, ta tsayar da Farfesa Yusuf Muhammad Sabo, a matsayin dan takarar shugabancin k [...]
Dan majalisar tarayya Eng Abubakar zai dauki nauyin karatun daliban kimiyya 100 har zuwa jami’a

Dan majalisar tarayya Eng Abubakar zai dauki nauyin karatun daliban kimiyya 100 har zuwa jami’a

Daga Zahraddeen Abdullahi Bichi Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Bichi kuma shugaban kwamitin ayyuka na majalisar tarayyar kasa Eng [...]
Wani Dan majalisar tarayya ya dauki mutane dari da sittin domin su ringa yi Masa shara

Wani Dan majalisar tarayya ya dauki mutane dari da sittin domin su ringa yi Masa shara

Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Bichi a Arewacin Najeriya Hon Abubakar Kabiru Abubakar, wanda ke matsayin shugaban kwamitin ayyuka [...]
An ci mutunci cutar Korona a jihar Bauchi akan ilimi

An ci mutunci cutar Korona a jihar Bauchi akan ilimi

Gwamnatin jihar Bauchi ta ce za a bude makarantun sakandire da firamare  a jahar domin cigaba da gudanar da karatu daga 12 ga watan Oktoba na shekara [...]
BICHI RADIYO DA TV ZA TA DAUKI MA’AIKATA

BICHI RADIYO DA TV ZA TA DAUKI MA’AIKATA

Hukumar gudanarwar kamfanin Hago Media And Creative Ventures, wanda ke da sahin gidan Rediyo da Tv na zamani wato Bichi Radio and tv BRTV. ta bude kof [...]
Kawu Sumaila ya nemi a hukunta Adam Oshieomole

Kawu Sumaila ya nemi a hukunta Adam Oshieomole

Tsohon mashawarcin shugaban kasa Muhammadu Buhari  a majalisar tarayyar kasa Hon. Kawu Sumaila,  ya shawarci  kunshin shugabancin jamiyar APC na riko [...]
Za a bude gidan Rediyo da Tv irin su na farko a Kano

Za a bude gidan Rediyo da Tv irin su na farko a Kano

Wani Dan kishin kasa a nan jihar Kano daga yankin karamar hukumar birni, zai bude gidan Rediyo da TV masu zaman kansu, mai suna Hikima, Radio da Hikim [...]
8 / 8 POSTS
error: Alert: Content is protected !!