HomeUncategorized

Gwamna Masari ya samu nasarar ceto daliban kankara—S.A Maituraka

Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta samu nasar karbo daliban nan da aka sace a makarantar kwana ta kankara.

An ci mutunci cutar Korona a jihar Bauchi akan ilimi
Why the next 10 years of hot songs will smash the last 10

Gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta samu nasar karbo daliban nan da aka sace a makarantar kwana ta kankara.

Rahotannin da su ka iske Bichi Radio da Tv, sun nuna cew,  an karbo daliban ne daga dajin Tsafe a jihar Zamfara wanda yanzu haka su na kan hanyar zuwa birnin katsina, domin ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari, da gwamna Masari.

Mai taimakawa gwaman kan wayar da kan mutane S.A Maituraka, ya ce tuni gwamna Masari, ya yi tanajin tarbar daliban.

COMMENTS

WORDPRESS: 0
error: Alert: Content is protected !!